Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman batsa cikin wasu bidiyo...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA), ta shawarci mazauna Adamawa da ke yankunan da ke fama da ambaliyar ruwa da su ƙaura zuwa wuraren...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC), ta ce binciken da ta gudanar a kimiyance na Semobita, bai bayyana wani abu na roba...
Hukumar INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf na NNPP a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kano. Hukumar Zaɓen mai zaman kanta ta Ƙasa ta bayyana...
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar ɗaya daga cikin dattawan ƙasa Alhaji Musa Musawa. An haife Marigayin a ranar 1...
Jam’iyyar PDP ta yi kakkausar suka kan harin da aka kai wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a jihar Kano da wasu ɓata-gari da ake zargin ɗan...
Rasdan bankunan First Bank da Guarnty Trust Bank faɗin ƙasar nan sun fara aiki a ranakun asabar da lahadi domin karɓar tsofaffin takardun kuɗi na naira...