Tag: Sanar
-
INEC ku sanar da Fintiri a matsayin wanda lashe zaɓen gwamnan Adamawa – PDP
Jam’iyyar PDP ta yi ƙira ga hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da ta dawo da tattara sakamakon zaɓen gwamnan Adamawa tare da bayyana ɗan takarar jam’iyyar Ahmadu Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaɓen. Jam’iyyar ta yi wannan ƙiran ne a wani taron manema labarai da sakataren yaɗa labaranta na ƙasa, Debo…