Tag: Samu
-
Ma’aikatun da suka fi samun kuɗi a kasafin 2024
A karshe Majalisar Dattawa ta fitar da bayanan kuɗaɗen da aka ware wa ma’aikatu da sauran ɓangarori a kasafin shekarar 2024 da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar. A ranar Laraba Tinubu ya gabatar da kasafin na naira tiriliyan 27.5, ba tare da bayanin kason da ware wa ma’aikatu da ɓangarori ba, lamarin da…
-
Ana samun taliyar Indomi a Najeriya wadda ba ta ɗauke da sinadaran kariya daga cutar kansa – NAFDAC
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, (NAFDAC), a ranar alhamis ta bayyana cewa taliyar Infomi da ake yi a ƙasar nan ba ya ɗauke da sinadarin kariya daga cutar kansa (Ethylene Oxide) ko kuma yadda ake sarrafa shi. Farfesa Mojisola Adeyeye, Darakta Janar na Hukumar NAFDAC, ta bayyana hakan a wani taron…
-
Bana za a samu ambaliyar ruwa a jihar Ekiti – NEMA
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa, (NEMA), ta shawarci mazauna jihar Ekiti da su ɗauki matakan kariya domin kaucewa ambaliyar ruwa da aka yi hasashen zai auku a jihar nan gaba a wannan shekara. Shugaban ayyuka na NEMA a jihohin Ekiti da Ondo, Ƙadiri Olanrewaju ne ya yi wannan gargaɗin yayin wani taron wayar…