Tag: Sama
-
Hari ta sama ya kashe mutum ashirin a wata kasuwa a Sudan
Fiye da mutum 20 ne suka mutu ranar Lahadi bayan wani hari da aka kai ta sama ya sauka kan wata kasuwa a Khartoum, babban birnin ƙasar Sudan, a cewar wata ƙungiyar lauyoyi da ke goyon bayan kafa mulkin dimokuraɗiyya. Wannan shi ne hari na baya-bayan nan tun bayan ɓarkewar yaƙi a watan Afrilu tsakanin…
-
Jiragen saman Rasha sun kai farmaƙi kan matatar mai na Yukiren
An lalata wata matatar mai a birnin Kremenchuk na ƙasar Ukraine a wani harin da jiragen saman Rasha suka kai cikin dare a cewar hukumomin ƙasar. “An samu gobara. Jami’an agajin gaggawa na aiki a wurin,” gwamnan soji na yankin Poltava, Dmytro Lunin, ya faɗa a tasharsa ta Telegram da safiyar Laraba. An rufe matatar…