An ƙona mutane suna Sallar Asuba a masallaci a Kano Rundunar ‘yan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce ta kama wani mutum da ake...
Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce ba a samu ganin jinjirin watan Shawwal ba a yau Litinin,...
Duk da takunkumin da Isra’ila ta saka, dubban Falasɗinawa daga yankin Yammacin Gabar Kogin Jordan da ta mamaye sun samu damar shiga Masallacin Ƙudus da ke...
Yayin da azumin watan Ramadan ke karatowa kasar Saudiyya ta haramta wasu abubuwa 8, a cikin watan na bana. Abubuwan da aka haramta sun hadar da...
Daga Ibraheem El-Tafseer A jihar Kano an gabatar da Salloli tare da ruwan addu’o’i, kan halin matsin rayuwa da al’umma suke ciki a Najeriya. A yau...
Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun shawarci mahajjata da su yi sallar Juma’a a masallatai mafi kusa, saboda yanayin zafi a ƙasar. Hukumar kula da yanayi ta...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba 28 ga watan Yuni da Alhamis 29 ga watan Yunin 2023 a matsayin hutun babbar Sallah (Eid-El-Kabir). Sanarwar na ƙunshe...
Daga Saleh Inuwa, Kano Bukin Sallar Idi ya kasance ɗaya daga cikin bukukuwan da aka fi yin bikin a duk faɗin duniya, musamman ƙasashen musulmi. Shahararrun...
Babban limamin jihar Enugu, Saeed Zulƙarnaini, ya yi ƙira ga ‘yan Najeriya da su guji zafin rai, amma su yi ƙoƙarin inganta haɗin kai da zaman...
Gwamnan jihar Kebbi Alhaji Atiku Bagudu ya amince da biyan albashin watan Afrilu ga ma’aikatan gwamnati a jihar nan take. Amincewar na ƙunshe ne a cikin...