Tag: sakin
-
Ba mu da hannu a sakin Murja Kunya – Gwamnatin Kano
Daga Ibraheem El-Tafseer Mai magana da yawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya faɗa wa manema labarai cewa a yanzu haka gwamnan yana hutu saboda haka bai da masaniya a kan sakin ko shari’ar ‘yar Tiktok Murja. Idan ba a manta ba, a safiyar ranar Lahadi ne, ake ta raɗe-raɗin cewa fitacciyar…
-
Kotu ta ba da umarnin a gaggauta sakin Emefiele
Daga Ibraheem El-Tafseer Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ce kamawa tare da tsare dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele da DSS ke yi ya saɓa wa doka. Yayin da yake yanke hukuncin, Mai shari’a Bello Kawu ya ce kamawa da kuma bincikar Emefiele, ya saɓa wa hukunci da kuma umarnin da…
-
‘Yan sanda sun tabbatar da sakin Rabaran Father da aka sace a Ebonyi
Rundunar ‘yan sanda a Ebonyi, ta tabbatar da cewa Rev. Fr. Joseph Azubuike da aka yi garkuwa da shi a ranar Litinin, ya samu ‘yanci. Wata sanarwa ranar Talata a Abakaliki ta hannun SP Onome Onovwakpoyeya, mai magana da yawun rundunar, ta ce an sako Mista Azubuike ba tare da wani rauni ba. An yi…