Ƙasashen Waje11 months ago
Sojoji 23 ne suka mutu sakamakon harin da IS ta kai kan motar bas ɗin sojoji a Syria
Sojojin Syria 23 ne suka mutu yayin da wasu 10 suka samu raunuka da sanyin safiyar Juma’a, bayan da mayaƙan IS da ke da’awar kafa daular...