Tag: Sakamako
-
INEC ta ɗage tattara sakamakon zaɓe har zuwa ƙarfe 2 na rana
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta ɗage tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na 2023 a ɗakin taro na ƙasa da ke Abuja. Kwamishinan hukumar INEC na ƙasa, Festus Okoye, da karfe 12 na rana ranar Talata, ya ce za a ci gaba da tattara sakamakon zaben da ƙarfe 2 na rana. Okoye…