Tag: Sakaci
-
Tsohon Gwamna El-Rufai ya zargi Buhari da sakaci wajen yaƙi da ta’addanci da ‘yan bindiga a Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya zargi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gazawa wajen daƙile ayyukan ta’addanci, yana mai cewa tsohon shugaban ya yi watsi da shawarar da ya ba shi na shawo kan rikicin. Ya yi wannan jawabi ne a yayin bikin rantsar da magajinsa, Sanata Uba Sani, a Kaduna, ranar Litinin.…