Hukumar Kula da Kare Hakkin Masu Saye da Sayarwa ta Najeriya, (FCCPC) ta rufe ɗaya daga cikin manyan kantunan sayar da kayan masarufi na Sahad Stores...