Tsohuwar ministar ayyuka da jin-ƙai ta Najeriya Sadiya Umar Farouq ta kai kanta a gaban hukumar EFCC a Abuja babban birnin Najeriya. Ana zargin wani kwangila...
A jiya Alhamis ne gwamnatin jihar Kano ta amince da ranar 7 ga watan Afrilu domin fara hutun wa’adi na biyu na watan Azumin Ramadana a...