Civil Defense2 years ago
Kotu ta yanke wa wasu ‘yan Ghana masu safarar wiwi zuwa Najeriya, hukuncin ɗaurin shekaru 72 a gidan yari
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta damƙe wasu ‘yan ƙasar Ghana 9 bisa laifin yunƙurin shigo da tabar wiwi kilogiram 10,843.95...