Kwamitin ganin wata na mai alfarma sarkin musulmin Najeriya ya ce mafi ƙarancin kuɗin sadaki a ƙasar ya koma 99,241. Cikin wata sanarwar da kwamitin ke...
Wani al’amari mai kama da almara ya faru a Kano, inda aka zargi wani waliyin Amarya da sace sadaki ana tsakiyar ɗaurin aure. An sace kuɗin...