Kamfanin Apple ya ɗora alhakin zafin da sabuwar wayarsa ta iPhone 15 ke yi a kan wata ƙwaya mai cutar wa da ke cikin injin sarrafa...
Daga Ibraheem El-Tafseer Kamfanin fasaha na Apple, ya fitar da sabuwar wayar iPhone 15, ranar 12 ga watan Satumba 2023. An bayyana wannan samfurin na iPhone...