Tag: Sabo
-
Tarihin sabon shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye
An haifi Diomaye Faye a ranar 25 ga Maris na 1980, a ƙauyen Ndiaganiao da ke yankin Thies na ƙasar Senegal. Ya yi karatun digiri na biyu a fannin shari’a, kuma ya gama digirin farko a Makarantar Ƙasa ta Nazarin Gudanarwa da Mulki. A 2007 ya fara aiki da Hukumar Tattara Haraji ta Ƙasa. A…