Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, ya rantsar da sabbin sakatarorin dindindin guda 9 da aka naɗa tare da horas da su...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), ta ɗauki sabbin jami’ai 2,428 da ake sa ran za su fara horo daga ranar...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya naɗa sabbin mataimaka na musamman 15 a majalisarsa. A cewar wata...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Katsina ta ce tana shirin ɗaukar malamai na dindindin 7,000 a faɗin ƙananan hukumomin jihar 34. Babban sakataren yaɗa labarai na...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya koka da sabbin hare-haren da wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ne suka kai wa manoma...
Mataimakin Shugaban Jami’ar Jihar Yobe dake Damaturu, Farfesa Mala Mohammed Daura, ya bayyana cewa Jami’ar ta kai wani mataki na ɓullo da shirin koyon aikin jinya...
An ƙona bankuna biyu a daidai lokacin da mazauna yankin Shagamu ke nuna rashin amincewarsu da matsalar ƙarancin naira da ake fama da shi a garin...