Ruwan sama ya yi ajalin mutum 3, da lalata gidaje a Yobe Aƙalla mutum uku sun rasu, yayin da wasu bakwai suka jikkata, bayan da wani...
Rahotanni sun ce an lalata gidaje 15 da gonaki da dama sakamakon ruwan sama da ya yi ɓarna a unguwar Iyah Gbedde da ke ƙaramar hukumar...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a kwashe kwanaki uku ana samun gajimare, ruwan sama da kuma tsawa a faɗin...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Babban Birnin Tarayya (FEMA) ta sanya tawagarta na ba da agajin gaggawa cikin shirin ko-ta-kwana a wani yunƙuri na daidaita...
Daga Nusaiba Hussaini Masu aikin ceto na ci gaba da neman mutane tara da har yanzu ba a gansu ba sakamakon zaftarewar ƙasa da wasu al’amura...
Jihohin Kaduna, Kano, Bauchi, Jigawa, Yobe da birnin tarayya Abuja za su iya fuskantar ƙarancin ruwan sama. Babban Darakta na Hukumar ba da agajin gaggawa ta...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Al’ummar jihar Kano a arewacin Najeriya na ci gaba da bayyano ra’ayoyinsu dangane da yadda aka yi ta mamakon ruwan sama na...