NIMET ta yi hasashen ambaliyar ruwa a Kano Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya NIMET ta gargaɗi al’ummar Jihar Kano kan yiwuwar samun ambaliyar ruwa a ƙananan...
Masana a Najeriya sun gargaɗi masu azumtar watan Ramadan a wannan shekarar kan su yawaita shan ruwa, sakamakon tsananin zafin da ake fama da shi da...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa, (NEMA), ta ce jihohi 13 da al’ummomi 50, musamman a Arewa, mai yiwuwa ne za a yi ruwan sama...
An yi fargabar mutuwar mutane biyar a ranar asabar bayan da wani jirgin ruwa mai sauri ya kife a mashigin ruwan Kalaba. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya...
A ranar Alhamis ne gwamnatin jihar Delta ta ce aƙalla mutane bakwai ne suka mutu tare da jikkata wasu da dama, biyo bayan ruwan sama da...
Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (ABU), ta ce tana kokarin ƙera wata mota da aka ƙera a Najeriya da za ta rika amfani da ruwa....
Ruwan sama da aka shafe sa’o’i biyu a ana yi a yammacin Juma’a ya lalata gine-gine 105 a Oke-Ako da ke ƙaramar hukumar Ikole ta jihar...