Wani sabon gini mai hawa 2 ya rushe a Legas Wani sabon bene mai hawa biyu a Jihar Legas, ya rushe yayin da ake tsaka da...
Daga Ibraheem El-Tafseer Shugabar ƙaramar hukumar Fika a jihar Yobe, Hajiya Halima Kyari Joɗa ta jagoranci rushe gidajen karuwai haɗe da gidajen rawa na gala a...
Gwamnatin jihar Oyo ta bayar da wa’adin mako guda ga masu shagunan da aka gina a shingen makarantun gwamnati a jihar da su rusa shagunan tare...
A ranar Laraba ne hukumar babban birnin tarayya, Abuja (FCTA), ta bayyana shirin rusa gidaje da gine-gine na haramtattun gidaje kusan 500 a Dutsen-Garki, gundumar Apo,...
Mista Olusade Adesola, babban sakataren babban birnin tarayya Abuja, ya ce hukumar babban birnin tarayya Abuja za ta ci gaba da ruguza gine-ginen da aka gina...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni CON (Chiroman Gujba) ya amince da rushe shugabannnin dukkanin ƙananan hukumomin jihar guda 17, biyo bayan...