Tag: Rura
-
Shaye-shaye ke rura matsalar tsaro a Yobe — Sarkin Fika
Sarkin Fika kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Yobe, Dokta Muhammadu Abali Ibn Muhammadu Idrissa, ya bayyana shaye-shayen miyagun ƙwayoyi a matsayin abin da ke rura wutar rashin tsaro a jihar. Sarkin ya bayyana haka ne a lokacin wata liyafa da ya shirya ga ’yan jarida a fadarsa da ke ƙaramar hukumar Potiskum. Ya ce harin…