Tag: Runduna
-
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta daƙile yunƙurin yin garkuwa da mutane
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta yi nasarar daƙile wani yunƙurin yin garkuwa da mutane tare da ƙuɓutar da wanda aka yi garkuwa da shi ba tare da an samu matsala ba, kamar yadda wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP Lawan Shiisu Adam ya fitar. Lamarin dai ya faru ne a…
-
Rundunar ‘yan sandan a Osun za ta hukunta jami’an da ke gudanar da ayyukan cikin gida ga jami’an gwamnati
Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta ce daga yanzu za ta hukunta jami’anta da ke da alaƙa da jami’an gwamnati da aka kama suna gudanar da ayyukan cikin gida ga shugabanninsu. Gargaɗin na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan, SP Yemisi Opalola, ya fitar kuma aka rabawa…
-
Rundunar ’yan sanda ta ba da miliyan 18 ga iyalan jami’anta da suka mutu
Kwamishinan ’yan sandan Jihar Gombe, Oqua Etim, ya miƙa wa iyalan jami’an rundunar su 25 da suka rasu a bakin aiki zunzurutun kuɗi har Naira miliyan 18 da dubu 500. Kwamishinan ya ce wannan kuɗi wani tallafi ne daga Babban Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya, Alkali Baba Usman da kuma Hukumar Kula da Ayyukan ’Yan Sanda…
-
Rundunar Sojojin Najeriya na gudanar da gasar motsa jiki tsakanin sojojin ƙasar
A ranar Laraba ne runduna ta ɗaya ta Najeriya ta fara gasar Kofur da Below Inter-Brigade a Minna, domin kawo ƙarshen matsalar tsaro da ya addabi ƙasarKamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya bayar da rahoton cewa gasar na da nufin inganta ƙwarewar yaƙi, lafiyar jiki da kuma halayen jagoranci na ma’aikata. Hakan kuma shiri ne…