Rukunin farko na Alhazan Kano sun tashi zuwa Saudiyya A yau Litinin ne kimanin maniyyata 505 daga Jihar Kano suka tashi zuwa ƙasar Saudiyya don sauƙe...