Daga Ibraheem El-Tafseer A daren yau Talata, rukunin farko na mahajjatan jihar Yobe za su nufi jidda domin fara dawowa da su gida Najeriya. Kamar yadda...
Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa (ACF) ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta bincike kan halin da ake ciki dangane da kisan da aka yi...