Tag: Rugujewa
-
Sama da mutane 70 ne suka mutu, sakamakon rugujewar mahaƙar Zinari a ƙasar Mali
Daga Maryam Umar Abdullahi Wata ma’adina da ake haƙar zinari ta bayan fage ta ruguje a ƙarshen makon da ya gabata a ƙasar Mali, inda ta kashe mutane sama da 70. Kamar yadda wani jami’i ya faɗa a jiya Laraba, kuma ana ci gaba da gudanar da bincike bisa fargabar cewa adadin na iya karuwa.…
-
Rugujewar gini ya kashe mutane biyu a Legas
An gano wasu ‘yan’uwa biyu da suka mutu sakamakon ruftawar wani gini a lamba 25, Ajao titin CWC, ta Olainukan Bus Stop. Ishawo. Ikorodu. Ibrahim Farinloye, shugaban Hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasa, (NEMA), ofishin kula da yankin, ta tabbatar wa manema labarai faruwar lamarin a ranar Asabar a Legas. Mista Farinloye ya ce…
-
Gwamnatin Kano ta bayyana dalilin ruguje shatale-talen gaban gidan gwamnatin jihar
Bayan da aka yi ta tofin Allah tsine da ya biyo bayan rugujewar wani katafaren shatale tale na gidan gwamnatin jihar Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce an yi hakan ne domin amfanin jama’a. Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa mazauna yankin sun soki rugujewar da suka haɗa da magoya bayan jam’iyyar New Nigeria…
-
Mutum 2 sun mutu, an ceto 4, sakamakon ruftawar gini a Abuja
Hukumar bayar da agajin gaggawa na babban birnin tarayya Abuja, FEMA, ta tabbatar da mutuwar mutane biyu tare da ceto wasu mutane huɗu a wata katanga da ta rufta a unguwar Ademola Adetokunbo Crescent dake Wuse II a Abuja. Babban daraktan hukumar ta FEMA, Dakta Abbas Idriss ne ya tabbatar da hakan a wata hira…