Aƙalla ’yan ƙasar Filifin (Philippines) miliyan 73 ne ke fama da ciwon haƙori, abin da ya sa cutar ta zama “mummunan damuwar kiwon lafiya” a ƙasar...