Mayakan Al-Qassam Brigades, wato ɓangaren soji na ƙungiyar Falasɗinawa ta Hamas, sun harba manyan rokoki daga Zirin Gaza zuwa birnin Tel Aviv na Isra’ila da garuruwan...
‘Yan sandan Isra’ila sun ce an harba rokoki da dama daga Gaza zuwa birnin Tel Aviv da yankunan da ke makwabtaka da shi. Jaridar Yedioth Ahronoth...