Tag: Roba

  • Ana ƙarancin kwaroron roba a Kenya

    Ana ƙarancin kwaroron roba a Kenya

    Daga Ibraheem El-Tafseer Kenya na fama da ƙarancin kwaroron roba (Condom) da take rabawa kyauta ga maza saboda rashin tallafi da take fuskanta daga ƙungiyoyi. Ƙasar na buƙatar aƙalla kwaroron roba miliyan 400 a kowacce shekara. Gwamnati a yanzu na iya raba kwaroron roba miliyan 150 ne kacal, wanda bai kai rabin abin da ake…

  • Garin semobita ba ya ɗauke da roba a cikinsa – NAFDAC

    Garin semobita ba ya ɗauke da roba a cikinsa – NAFDAC

    Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC), ta ce binciken da ta gudanar a kimiyance na Semobita, bai bayyana wani abu na roba ba a ciki. Wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun babban daraktan hukumar, Mojisola Adeyeye, kuma aka rabawa manema labarai a Abuja ranar Litinin ta bayyana matsayin. Adeyeye ta…