Wasu matuƙan jirgi biyu na rundunar sojin saman Najeriya (NAF) sun tsallake rijiya da baya a hatsarin da ya rutsa da su yayin da dawowa daga...
Wani dattijo mai shekaru 80 mai suna Malam Rabiu wanda aka fi sani da Na-Allah Siraka ya rasu a wata rijiya da ke Sabon Sara, Gidan...
Wani magidanci mai suna Umar Ayuba ɗan shekara 37 ya rasu a wata rijiya da ke Kawon Maigari a ƙaramar hukumar Nassarawa a jihar Kano. Kakakin...
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun da muƙarrabansa sun tsallake rijiya da baya a wani hatsarin jirgin sama bayan jirgin da suka shiga,...
Wata budurwa ‘yar shekara 21 mai suna Hamudat ta faɗa cikin wata rijiyar gida da ke Ilorin babban birnin jihar Kwara a ranar Asabar ɗin da...
Wata mata mai suna Misis Jamiu Sikirat mai shekaru 57 da haihuwa ta mutu bayan ta faɗa rijiya a lokacin da take ɗiban ruwa a Ilọrin...