Sign in
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Sign in
Welcome!Log into your account
Forgot your password?
Password recovery
Recover your password
Search
  • Sign in / Join
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
Neptune Prime Hausa
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Home Tags Real Madrid

Tag: Real Madrid

Real Madrid, Manchester United, Chelsea da Liverpool sun sha kashi a gasar Firimiya da Laliga 

Real Madrid, Manchester United, Chelsea da Liverpool sun sha kashi a...

Ibrahim El-Tafseer - September 27, 2025 0
Real Madrid ta karrama Abderrahim wanda ya rasa Iyayen sa a Girgizar Kasa a kasar Marocco Daga Jameel Lawan Yakasai An karrama Abderrahim Ouhida, mai shekara 16 a filin wasa na Santiago Bernabéu, kafin fara wasan Real Madrid da Espanyol a ranar Asabar, a gasar La Liga ta kasar Sifaniya. Abderrahim Ouhida, ya rasa mahaifansa, da yan uwansa mata biyu, da kakansa, bayan faruwar wata girgizar kasa da ta faru a kasar Morocco a watan Satumbar 2023. Tun faruwar lamarin, Madrid ta dauki nauyin kula da shi, har ma ya samu damar kasancewa a karamar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid. A gefe guda kuma, Real Madrid ta dauki nauyin karatunsa domin ganin ya samu rayuwa mai inganci kamar kowa..

Real Madrid ta karrama Abderrahim wanda ya rasa iyayensa a girgizar...

Ibrahim El-Tafseer - September 21, 2025 0

Real Madrid ta lashe kofin Laliga a karo 36

Maryam Umar - May 5, 2024 0

Real Madrid ta fitar da Man City daga gasar Champions League

Maryam Sulaiman Abubakar - April 18, 2024 0

Benzema zai bar Real Madrid bayan shekara 14 yana buga mata...

Maryam Sulaiman Abubakar - June 5, 2023 0

Saudiyya ta yi wa ɗan wasan Real Madrid Benzema tayi mai...

Aisha Auyo - May 31, 2023 0

Recent Posts

  • Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko, an gargaɗi ɗaliban da su kasance masu biyayya ga iyaye (Hotuna)
  • Ba muna tuna wa da ranar naƙasassu ta duniya, don nuna naƙasarmu a kalanda ba ne kawai ba, sai don…
  • Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja
  • ‘Yansanda sun cafke tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano
  • Hukumar CAC za ta fara farautar masu sana’ar POS da basu yi rajista da ita ba 
  • CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako
  • A daina biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane – Christopher Musa
  • Badaru Abubakar ya yi murabus daga ministan tsaron Najeriya 
  • Tinubu ya nemi majalisa ta amince ya naɗa Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan Tsaro
  • Tsaro: Gwamnan Kano ya ziyarci sansanin JTF a Tsanyawa da Shanono

EDITOR PICKS

Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko, an gargaɗi ɗaliban da su kasance masu biyayya ga iyaye (Hotuna)

Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko,...

December 12, 2025
Ba muna tuna wa da ranar naƙasassu ta duniya, don nuna naƙasarmu a kalanda ba ne kawai ba, sai don...

Ba muna tuna wa da ranar naƙasassu ta duniya, don nuna...

December 9, 2025
Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja

Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja

December 6, 2025

POPULAR POSTS

Kotu tayi watsi da ƙarar APC game da zaɓen Abba Gida...

April 18, 2023
EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

September 26, 2024
Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

September 26, 2024

POPULAR CATEGORY

  • Labarai3351
  • Labari1795
  • Ƙasashen Waje808
  • Laifi741
  • Tsaro317
  • 'Yansanda306
  • Siyasa280
  • Kotu182
  • Kasashen Waje163
ABOUT US
FOLLOW US
©