“Wannan ƙarin kasafin kuɗin an yi shi ne domin a kula da ci gaban ababen more rayuwa na shekarar 2023, domin biyan buƙatun al’ummar jihar Kano.”...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni CON, ya rattaɓa hannu na zartar da wasu ƙudirori biyu na kafa Hukumar Hisbah, da Hukumar...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaɓa hannu kan ƙudirin ba da lamuni na ɗalibai ya zama doka, wanda wani ɓangare ne na alƙawuran yaƙin neman...
Hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON) ta rattaɓa hanunnun yarjejeniyar fara jigilar mahajjata da kamfanin jiragen saman Najeriya huɗu da aka amince da su. Sune aka amince...