Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya sanar dakatar da Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin bisa zargin rashin biyayya. Alfijir Labarai ta rawaito Olubadan, Oba Olalekan...