Tag: Rasa muhalli
-
Adadin mutanen da suka rasa muhalli a sassan duniya ya zarta miliyan 114 — MƊD
Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana cewa, adadin mutanen da suka rasa muhallansu a sassan duniya ya zarta miliyan 114, adadi mafi girma da majalisar ta tattara a tarihi. Babbar matsalar da ta raba mutanen da gidajensu a watanni shida na farkon wannan shekara ta 2023, ita ce tashe-tashen hankulan da ake fama da su a…