Tag: Rarraba
-
Hukumar NEMA ta rarraba kayayyakin agaji ga waɗanda ambaliyar ruwa ya shafa a Kaduna
Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA) ta fara raba kayan agaji ga waɗanda bala’in ambaliyar ruwa ya rutsa da su da kuma sauran marasa galihu a jihar Kaduna bisa manufar bayar da agajin gaggawa na musamman na tattalin arziƙi da rayuwa (SNELEI). Darakta Janar na Hukumar NEMA Mustapha Habib Ahmed wanda ya ƙaddamar…