Tag: Rantsarwa
-
Akwai masu shirin tayar da tarzoma a lokacin rantsar da sabbin gwamnatoci a Najeria – Jami’an DSS
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar tsaron farin kaya ta ‘yan sandan ciki ta Najeria, (DSS) ta bayyana cewa akwai wasu da suke shirin tayar da zaune tsaye a lokacin bukukuwan miƙa mulki da za a yi a wasu jihohin ƙasar. A wata sanarwa da ta fitar a ranar Alhamis, hukumar ta ce mutanen suna son yi…