Daga Ibraheem El-Tafseer Usman Ododo ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin sabon gwamnan jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya, bayan nasarar lashe zaɓen gwamnan jihar...
Daga Ibraheem El-Tafseer A Jamhuriyar Demokurraɗiyyar Congo, a jiya Asabar ne aka rantsar da Félix Tshisekedi, a wani wa’adi na biyu yayin wani biki mai ƙayatarwa...
Shugaban Mulkin sojin Nijar Janar Abdourahamane Tiani wanda ya ɗare karagar mulkin ƙasar bayan kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum a watan Yuli, ya rantsar da shugabannin...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, ya rantsar da sabbin sakatarorin dindindin guda 9 da aka naɗa tare da horas da su...
Gwamna Babagana Zulum na Borno da mataimakinsa Alhaji Umar Kadafur sun yi rantsuwar kama aiki a karo na biyu. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN, ya...
Daga Ibraheem El-Tafseer A yau Litinin 29 ga watan Mayu 2023 aka rantsar da gwamnan Jihar Yobe Mai mala Buni a matsayin gwamna karo na biyu....
Daga Sa’adatu Maina, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, ya rantsar da sabbin sakatarorin dindindin guda biyu, shugabanin hukumomi, mai binciken kuɗi da kuma...