Daga Idris Umar, Zariya Makusantan fitaccen Malamin Ɗarikar Tijjaniyya a Najeriya, Shaikh Ɗahiru Usman Bauchi sun ƙaryata jita-jitan da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa...
An gano wani jinjiri ɗan wata bakwai mai suna Habibu da ransa sa’o’i 24 bayan wasu ‘yan bindiga sun harbe mahaifiyarsa har lahira a hanyar Pandogari...