Ƙasashen Waje3 months ago
Turkiyya ta nemi a kai zuciya nesa bayan ramuwar gayyar da Iran ta yi kan Isra’ila
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya tattauna da takwaransa na Iran Hossein Amirabdollahian ta waya bayan harin ramuwar gayya na jirage marasa matuƙa da makamai...