Tag: Rai-da-rai
-
Kotu ta ɗaure wani mutum ɗaurin rai-da-rai kan laifin yiwa budurwa fyaɗe
Mai shari’a Rahman Oshodi na kotun laifuffukan lalata da cin zarafin cikin gida da ke jihar Legas da ke zaune a Ikeja ta yanke wa wani mutum mai suna Eniola Ibrahim hukuncin ɗaurin rai da rai bisa samunsa da laifin yi wa budurwarsa fyaɗe a ziyararta ta farko a gidansa. Gwamnatin jihar ta gurfanar da…