Tag: Rahoto
-
Jami’o’i 18 da Najeriya ta haramta bayan rahoton kammala digiri a makonni 6
Gwamnatin Najeriya ta dakatar da tantance takardun shaidar digiri daga jamhuriyar Benin da Togo biyo bayan rahoton jaridar Daily Nigerian da ya bankaɗo yadda ake samun Digiri a Makonni shida (6) a jamhuriyar Benin. Ma’aikatar ilimi ta Najeriya ce ta bayyana hakan cikin wata sanarwa da ta fitar. Ma’aikatar ta lura cewa matakin da ta…
-
Yadda matashi ya kashe kishiyar uwarsa da ƙanwarsa a Kano
A daran asabar ne wani magidanci ya iske gawar matarsa da ‘yarsa mai shekaru tara a lokacin da ya koma gida daga wajen harkokinsa ba yau da kullum, lamarin da ya tada hankulan al’ummar unguwar da lamarin ya abku, unguwar Fadama a Rijiyar Zaki a jihar Kano. A cewar mai magana da yawun rundunar’yan jihar…