Wata mata mai matsakaicin shekaru da ke zaune a Abeokuta,a jihar Ogun, ta kashe kanta bayan ta bankawa kanta wuta kan bashin N70,000. Matar da aka...
Wani mutum mai matsakaicin shekaru mai suna Baby Face ya mutu a wata gobara da ake zaton ya tayar a gidansa da ke ƙaramar hukumar Oyigbo...