Tag: Raguna

  • Sanata Yari ya raba raguna 500 ga maƙwabta

    Sanata Yari ya raba raguna 500 ga maƙwabta

    Sanata Abdul’aziz Yari (APC-Zamfara) ya raba raguna 500 ga maƙwabtansa da iyalai marasa galihu a garin Talata-Mafara da ke ƙaramar hukumar Talata-Mafara a jihar domin gudanar da bukukuwan Sallah Eid-el-Kabir. Shugaban kwamitin rabon kayayyakin, Sha’aya Sarkin-Fawa ne ya bayyana haka a lokacin da yake gabatar da ragon ga waɗanda suka amfana a ranar Alhamis a…