Tag: Rabin miliyan
-
Ambaliyar ruwa ta raba mutum fiye da rabin miliyan da gidajensu a Somalia
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da ya jawo ambaliyar ruwa a sassan Somalia ya sa mutum fiye da rabin miliyan sun tsere daga gidajensu sannan aƙalla mutum 30 sun mutu, a cewar Ministan Watsa Labarai na ƙasar. Daud Aweis ya bayyana haka ne ga manema labarai ranar lahadi. Tun farkon watan da muke ciki…