Tag: Rabaran Father
-
‘Yan sanda sun tabbatar da sakin Rabaran Father da aka sace a Ebonyi
Rundunar ‘yan sanda a Ebonyi, ta tabbatar da cewa Rev. Fr. Joseph Azubuike da aka yi garkuwa da shi a ranar Litinin, ya samu ‘yanci. Wata sanarwa ranar Talata a Abakaliki ta hannun SP Onome Onovwakpoyeya, mai magana da yawun rundunar, ta ce an sako Mista Azubuike ba tare da wani rauni ba. An yi…