Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi ya doke ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a Legas, mahaifar...
Kotun ƙoli ta tabbatar da Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawa a matsayin ɗan takarar sanata na jam’iyyar APC mai wakiltar Yobe ta arewa. Jam’iyyar APC ta...