Isra’ila ta kashe mata da yara ƙanana Falasɗinawa sama da 25,000 tun ranar 7 ga watan Oktoba, in ji Sakataren Tsaron Amurka Lloyd Austin. “Ya haura...