Ɗan takarar jam’iyyar NNPP mai wakiltar mazaɓar Kano ta kudu, Abdurrahman Kawu Sumaila, ya doke Sanata mai ci, Kabiru Gaya na jam’iyyar APC kuma ya jawo...
Atiku Abubakar, ya yi nasara a ɗaya daga cikin rumfunan zaɓe da ke cikin gidan gwamnatin jihar Kaduna. Atiku ya kayar da ɗan takarar shugaban ƙasa...
Daga Saleh Inuwa,Kano Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Kano ta kori Mohammed Abacha, ɗan Sani Abacha, marigayi shugaban ƙasa, a matsayin ɗan takarar gwamna...
Jam’iyyar PDP ta yi kakkausar suka kan harin da aka kai wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a jihar Kano da wasu ɓata-gari da ake zargin ɗan...
Farfesa Ikonne ya kasance tsohon mataimakin shugaban jami’ar PDP a jihar Abia Uturu, wanda Allah Ya yiwa rasuwa a ranar Laraba 25/01/23. A wani sakon da...
A ranar Litini na majalisar yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, ta maka ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, kotu, inda...
Gwamnan jihar Osun, Gboyega Oyetola, ya sha kaye a zaɓensa na sake tsayawa takara karo na biyu a hannun ɗan takarar jam’iyyar adawa ta PDP, Sanata...