Daga Maryam Umar Abdullahi Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC, ta cire jami’iyyar PDP a jerin jami’iyyun da za su shiga zaɓen da za...
Jam’iyyar PDP ta sha alwashin hukunta tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da wasu ’ya’yanta kan yi mata zagon ƙasa a zaɓen 2023. Da yake amsa...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta soke zaɓen ’yan Majalisar Dokokin Jihar Filato na jam’iyyar PDP su 11, sannan ta ayyana ’yan APC a matsayin...
Jam’iyyar PDP ta bayyana nasarar da Gwamna Ahmadu Fintiri ya samu a zaɓen Gwamnan Jihar Adamawa a matsayin wani gagarumin nasara ga dimokuraɗiyya da kuma barin...
Bayan dakatar da tattara sakamakon zaɓen Adamawa, ‘yar takarar jam’iyyar APC, Sanata Aisha Binani Ɗahiru, ta shigar da ƙara a gaban babbar kotun tarayya da ke...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara na jam’iyyar APC ya sha kaye a zaɓen bayan ya sake tsayawa takara a hanun Lawal Dare na jam’iyyar PDP....
Atiku ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Sokoto Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta ce jam’iyyar PDP ce ta lashe sakamakon zaɓen...
Hukumar zaɓe ta INEC ta ayyana Malam Ibrahim Shekarau jigo a jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaɓen sanatan Kano ta tsakiya a shekarar 2023...
Wakilin jam’iyyar PDP na ƙasa, Dino Melaye da wasu wakilan jam’iyya sun fice daga babban ɗakin taro na ƙasa da kasa da ke Abuja bisa zargin...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi ya doke ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a Legas, mahaifar...