Tag: Pantami
-
Pantami ya samo wanda zai biya kuɗin fansa a sako ‘yan uwan Nabeeha da aka sace a Abuja
Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana yadda ya kawo hanyar sharewa ahalin Nabeeha hawaye bayan samo wanda zai biya kuɗin fansan da ‘yan bindiga suka nema bayan sace su. Idan baku manta ba, an ruwaito yadda wasu ‘yan ta’adda suka yi awon gaba da wasu ‘yan gida ɗaya ‘yan mata shida, inda suka nemi kuɗin…
-
Pantami ya yi ƙira da a tallafawa talakawan Najeriya, don rage musu raɗaɗi
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙi na zamanl, Farfesa Isa Pantami, ya buƙaci masu hannu da shuni da su taimakawa marasa galihu a cikin al’umma don rage musu yanayin rayuwarsu. Malam Pantami ya yi wannan roƙo ne a lokacin da yake jagorantar ɗaurin auren Muhammad Oyanki, ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Doma ta Arewa a…