Tag: Pakistan
-
Sojojin Pakistan tara sun mutu, sakamakon hare-haren ‘yan Taliban
Wani ɗan kunar baƙin wake ya kashe sojoji tara ta hanyar kutsawa da babur ɗinsa cikin wata motar sojoji a arewa maso yammacin Pakistan. Wannan dai shi ne hari mafi muni da aka kai wa sojojin a bana, kamar yadda jami’ai suka bayyana a ranar Juma’a. Wasu sojoji biyar kuma sun jikkata a harin da…
-
Iran ta yi Allah wadai da harin ta’addanci da aka kai a Pakistan
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran, Nasser Kanaani a ranar Litinin ya yi Allah wadai da wani ƙazamin harin “ƴan ta’adda” a yayin wani taron siyasa a arewa maso yammacin Pakistan. Fashewar wadda ta auku a lardin Khyber Pakhtunkhwa a yammacin ranar Lahadin da ta gabata ta kashe mutane 40 tare da jikkata sama da 150.…