Tag: Ofishin
-
Babban ofishin jakadancin ƙasar Kanada a Najeriya ya kama da wuta a Abuja
Wani ɓangaren ginin ofishin jakadancin ƙasar Kanada a Najeriya ya kama da wuta rigi-rigi a babban birnin tarayya Abuja ranar Litinin, 6 ga watan Nuwamba. Jaridar Vanguard ta tattaro cewa wasu sassan ofishin jakadancin Kanada wanda ke a lamba 13010G Palm Close, Diplomatic Drive, Central Business District a Abuja ne suka kama ci da wuta.…
-
DSS ta rufe ofishin PDP na Ondo kan ɓacewar gwamnan jihar
Jami’an DSS da ’yan sanda sun rufe ofishin PDP na Ondo, inda jama’a ke neman gwamnatin jihar ta bayyana inda Gwamna Akeredolu ya shige. Jami’an tsaron DSS da kuma ’yan sanda sun rufe sakatariyar jam’iyyar adawa ta PDP ta Jihar Ondo. Hukumomin tsaron sun ɗauki matakin ne a safiyar Litinin a daidai lokacin da al’ummar…
-
‘Yan sanda sun daƙile harin ‘yan bindiga a ofishin ‘yan sanda da masallaci a Zamfara
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce jami’anta sun fatattaki ‘yan bindiga da suka kai hari ofishin ‘yan sanda na yankin ƙaramar hukumar Zurmi a jihar. Rundunar ta ce ta kuma kama wata mata mai shekaru 35 da ake zargi da bayar da bayanai. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ‘yan sandan, ASP Yazid Abubakar ya…
-
Gwamnan Neja ya rusa ofishin ‘yan sanda a Minna
Gwamnan jihar Neja Umaru Bago ya rusa ofishin ‘yan sanda na Chanchaga dake Minna. A cewar wata sanarwa da mai bawa gwamnan shawara na musamman kan harkokin sadarwa na zamani, Abdullberqy Ebbo ya fitar, ta ce an gina ofishin ‘yan sanda ba bisa ƙa’ida ba a kan wani babban bututun ruwa. Idan dai za a…
-
Jami’an DSS sun yi wa ofishin EFCC a Lagos dirar-mikiya
Jami’an hukumar ƴan sandan ciki na Najeriya DSS sun yi wa ofishin hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasar zagon-ƙasa a Lagos dirar-mikiya inda suka hana jami’an na EFCC shiga ofishin a Ikoyi. Duk ƙoƙarin jin ta bakin masu magana da yawun hukumomin biyu ya ci tura. Kafofin yaƴa labarai na ƙasar sun…
-
Shugaban Daylight Reporters ya ziyarci ofishin Neptune Prime a Abuja
Babban jami’in gudanarwa na kamfanin dillancin labarai na jaridar yanar gizo ‘Daylight Reporters’ Ɗahiru Hassan Kera, ya kai ziyarar girmamawa ga ofishin kamfanin Neptune Network Nigeria Limited, mawallafin jaridar Neptune Prime sashen Turanci da Hausa Dakta Hassan Giɓma ne ya tarbe shi a babban ofishinta dake Abuja. A lokacin ziyarar, Kera da Dakta Hassan Gimba, Mawallafi…